Kashe wata budurwa a Abuja, karanta abin da ya faru da 'yansanda da aka kama

Babban safeto janar na yansandan Najeriya Ibrahim Idris, ya umurci Kwamishinan yansanda na birnin tarayya Abuja ya kama kuma ya tsare yansandan da suka bindige wata budurwa Miss Anita Akapson har lahira ranar Asabar da dare a unguwar Katampe. Hakazalika safeto janar Idris ya umurci Kwamishinan ya jagoranci binciken da kanshi.

Sanarwar haka ta fito ne daga bakin kakakin rundunar 'yansandan Najeriya Ag. DCP Jimoh Moshood a birnin Abuja. Ya ce " babban safeton 'yansandan Najeriya ya umurci Kwamishin 'yansanda na birnin tarayya cewa ya kama, ya tsare kuma ya jagoranci binciken yansanda da suke aiki lokacin da aka bindige wata budurwa Anita Akapson har lahira da dare ranar Asabar 13 ga watan Oktoba 2018".


Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN