Type Here to Get Search Results !

Main event

An yi ma wani azzalumin 'dansandan Mopol koran kare daga aikin 'dansanda

Rundunar 'yansandan Najeriya ta yi ma wani jami'inta koran kare bayan ta kama shi da laifin cin amana tare da aikata ba daidai ba da ya saba wa dokokin aikin 'yansanda. Wanda aka kora  Sgt.Olusola Jolaosho of 43 PMF, Lion Building da ke jihar Lagos yana aiki ne da sashen 'yansandan ko ta kwana da ke Lagos.

Mataimakin kwamishinan 'yansanda Abayomi Shogunle, ya ce korarren 'dansandan zai gurfana a gaban Kotu domin a tabbatar an yi ma wanda ya zalunta adalci.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies