Kalli bidiyo na 2, Gwamna Ganduje na karbar cin hanci daloli kirikiri. Bidiyo

Wani faifen bidiyo ya sake bayyana wanda ke nuna Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje yana karbar cin hanci na $5 daga wani dan Kwangila. Wannan shi ne bidiyo na biyu da ya fallasa yadda ake zargin cewa Gwamna Ganduje ne yake karbar cin hanci na Daloli, kamar yadda DAILY NIGERIAN ta fallasa.

Jaridar ta ce tana da irin wadannan bidiyo har guda 15 wanda ke nuna yadda Gwamna Ganduje ke amfani da matsayinsa ya karbi na goro kashi 15 zuwa 25 ga duk kwangilaar da zai bayar a jihar Kano.

Kalli bidiyo a kasa:
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN