Gobara ta tashi a cikin wani jirgin sama a birnin Lagos

Wani jirgin sama ya kama da wuta a babban filin saukar jiragen sama na Murtala Muhammad da ke birnin Lagos ranar Juma'a . Rahotanni sun ce jirgin ya kama da wuta ne bayan an hada shi da Group Ground Power Unit (GPU) da ke wani bangare na filin jirgin.

An ji karar fashe fashe da ke tashi a yayin gobarar, babu rauni ko assarar rai , amma gobarar ta ayi mumunar ta'addi ga wani sashe na jirgin kafin isowar motar kashe gobara kuma daga bisani aka kashe wutar.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN