2019: Duba wanda Atiku Abubakar ya sa a matsayin mataimakinsa daga jihar kudu

Limamiyar farko ta mata wacce ta jagoranci kungiyar masallacin mata dake Copenhagen mai suna masallacin Mariam. Mai kwato hakkin musulmai ce a abubuwan da suka danganci hadin kan mata. Tayi rubuce rubuce akan musulunci da siyasa a rayuwa.

Khankan haifaffiyar kasar Denmark cewa 1974, mahaifiyar ta yar kasar Finland, mahaifinta kuma Dan Syria. Khankan tayi karatu a Damascus inda ta dawo Denmark a 2000. Tana da digiri na biyu a fannin zamantakewar addini da digirin digirgir daga jami'ar Copenhagen.

Masallacin da take jagoranci ya sha bambam da sauran masallatan Denmark saboda shi mata ke jagorantar shi. Akwai ire iren masallatan a US, Canada da Jamus. Khankan ta kirkiro kungiyar mai suna 'Critical Muslims' wacce ke da burin alakanta addini da siyasa. An bude masallacin ne a watan Fabrairu Amma bai fara aiki ba sai watan Augusta.

Khankan ke Kiran sallah inda mata 60 ke binta. Sabon masallacin ya daura aure masu yawa. Suna daura auren mutane masu bambancin addini, wanda wasu masallatan basa yi.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

hausa.naija.ng

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN