An damke wani kato ya zakkewa yar karamar yarinya cikin mota


Subhanallahi! Wannan katon ya zakkewa yar karamar yarinyan nan cikin mota Read more: https://hausa.naija.ng/1194405-subhanallahi-wannan-katon-ya-zakkewa-yar-karamar-yarinyan-nan-cikin-mota.html#1An damke wani kato ya zakkewa yar karamar yarinyan cikin mota


An damke wani dan kasar Indiya mai shekaru 34 da haihuwaa a daren jiya yayinda yake yiwa wata yar karamar yarinya fyade cikin motarsa a garin Lusaka, kasar Zambia. Katon ya yaudari yarinyan ne ta hanyar siya mata kaza da dankalin turawa sannan ya shiga da ita cikin motarsa domin tarawa da ita.

 Amma yayinda mutane suka ga mota na motsi da kanta, sai suka bude motan suka ga kato kan yar karamar yarinyan yana zufa. Bayan damkeshi, yarinyan ta bayyana cewa yunwa take ji lokacin da ya saya mata abinci. An garkameshi a ofishin yan sandan Kabtawa kuma zai gurfana gaban kotu da laifin fyade wa karamar yarinya.

A bangere guda, mun kawo muku rahoton cewa hukumar yan sandan jihar Gombe ta alanta damke yan ta’addan Kalare 28 kan laifin fyade, fashi da kuma damun jama’a. Yayinda aka bayyana wadannan yan baranda a jiha, Kwamishanan yan sanda jihar Gombe, Shina Tairu Olukolu, yace hukumar yan sandan ta damkesu ne tare da hadin kan sauran jami’an tsaro.

Yace an damke mutane uku daga cikinsu Abubakar Mohammed, 19; Yusuf Munkaila Dayyabu, 19 bisa ga laifin sace yan mata biyu da musu fyade.
 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naija.ng

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN