Bidiyon yadda mota ta yi hadari daukee da jami'an yansanda zuwa Osun

Wani hoton bidiyo da aka wallaafa a shafin Twitter ya nuna wasu jami'an yansanda da suka sami mumunar hadarin mota a kan hanyarsa ta zuwa wajen zabe a jihar Osun. Hoton bidiyon ya nuna yadda wasu jami'ai suka jikata, ana fargaban cewa wata kila wasu jami'an na yansanda sun rasa ransu a wannan hadarin.

Kali bidiyo a kasa:Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post