Zaben Osun: Yansanda na harba bindigogi sama a tattaki na shirin ko ta kwana - Bidiyo

Wani hoton bidiyo daga unguwar Mayfair a garin Ile-Ife ya nuna yadda jami'an yansanda da ke aikin bayar da tsaro suke tattakin nuna shirin ko ta kwana a titunan garin. A lokaci daya kuma ana jin karan harbin bindigogi a sama yayin da yansandan cikin damara ke zagayawa kafin zabe da za a ci gaba da gudanarwa a jihar ta Osun.

Hukumar zabe ta ce zaben da aka gudanar na mukamin Gwamna ranar Asabar 22 ga watan Satumba ba'a kammala shi ba., sakamakon haka za a ci gaba da zaben ranar 27, Satumba 2018.

 Kalli bidiyo a kasa:Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post