• Labaran yau

  APC ta tantance Abu Najakku da yantakara 54 daga jihar Kebbi, duba sunaye

  Duba sunayen yan takara kujerar Majalisar Wakilai daga jihar Kebbi a karkashin jam'iyar APC da jam'iyar ke tantancewa a Abuja. An yi nassarar kammala tantance dan takarar Kujerar Dan Majalisa mai wakiltar Birnin kebbi. Kalgo da Bunza Hon. Abu Najakku.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: APC ta tantance Abu Najakku da yantakara 54 daga jihar Kebbi, duba sunaye Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama