Type Here to Get Search Results !

Main event

Yan Pansho Kebbi: Kudin mu fiye da N6b ne ba N1b ba, don Allah a biya mu hakkinmu - Babangida

Wani jigo a kungiyar tsofaffin ma'aikatan jihar Kebbi Alh. Babangida Garba Gwandu,Danburam  ya ce bayar da umurnin biyan biliyan daya da 'yan kai da Gwamnatin jihar Kebbi ta bayar da umurnin a biya tsofaffin ma'aikatan jihar bai haifar da 'yan kallo ba, domin dai babu yadda wanda ke bin fiye da Naiara biliyan shida domin an bashi Naira biliyan daya ya yi murna.

Sakamakon haka Alh Babangida ya fede biri har wutsiya kan yadda lamarin yake.

Latsa nan kasa ka saurari sauti:



NB: Ga masu amfani da Browser Opera Mini, ba lallai ne Manhajar Sauti ya bayyana ba, domin ganin Manhajar sauti, sai a yi amfani da Chrome, Firefox, UC Browser ko Opera Browser ba Opera Mini ba da sauransu.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies