Saurari gaskiya da wani Limami ya tsaga wa Gwamnatin jihar Kebbi

Alummar Musulmi a jihar Kebbi sun bi sauran takwarorinsu na Duniya domin gudanar da shagalin babbar Sallah wanda ake kira Sallar Layya, a Masallacin Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi, dubban al'uma Musulmi ne suka halarci Sallar Idi da aka gudanar da misalin karfe 9:00 na safe, wanda babban Limamin Masallacin Idin Imam Muhktar, Walin Gwandu ya jagoranta.

Kafin isowar Imam Muhktar, daya daga cikin Limaman Masallacin watau Imam Eng. Ismail Muhammad Chindo Gotomo, ya gudanar da nasiha ga al'umma Musulmi kan ababe da dama kuma ya tsaga wa Gwamnatin jihar Kebbi gaskiya kamar yadda ya cancanci duk wani Malamin sunnah.

Saurari gaskiya da Malam Isma'il ya gaya wa Gwamnatin jihar Kebbi:


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN