Mai ba Gwamnan jihar Kebbi shawara kan harkar matasa da wasanni Alhaji Nafi'u Magini, ya roki matasa da jama'ar jihar Kebbi cewa su yi wa Allah su je domin su karbi katin zabe na kasa watau PVC. Nafi'u ya yi wannan jawabi ne yayin wata tattaunawa da Mujallar isyaku.com a garin Birnin kebbi.
Mai bayar da shawaran ya nuna muhimmancin karbar katin zaben ga kowane matashi da jama'ar jihar Kebbi, inda ya yi nuni da amfani kala kala da katin ke da shi ga wanda ya mallake shi ko da bayan zabe ne. Domin katin zai iya kasancewa shaida ga mai amfani da shi ko da ma'aikata sun bukaci su san ko shi waye da sauran su.
Ana sa ran za a rufe yin rijistan katin zaben ranar Juma'a 17/8/2018. Sakamakon haka, Alh Nafi'u ya bukaci jama'a su hanzarta su je domin su karbi katin zaben.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira