Duba hotunan yadda magoya bayan Tambuwal suka cinnawa tsintsiya wuta a Sokoto


Jim kadan bayan ficewar gwamna Aminu Waziri Tambuwal daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP, magoya bayansa da dama daga jihar ta Sokota sun kona tutar jam'iyyar APC tare da tsinstiya domin nuna jin dadi da goyon bayansu ga gwamnan nasu.

Wannan al'amari ba sabon abu bane domin hakan ta faru a cikin garin Kano, inda magoyan Dakta Rabiu Musa Kwankwanso suma suka kona tsintsiya domin nuna jin dadinsu na barin jam'iyyar APC mai mulki.
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naij.ng
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN