Isyaku Garba | 29-8-2018 |
Dan takaran kujerar Majalisar Wakilai na tarayya mai wakiltar Birnin kebbi, Kalgo da Bunza Alh. Abu Najakku, ya ce zai samarwa Matasa aikin yi, kula da lafiya da kuma samar da tallafi ga al'ummar Mazabarsa. Kalli takaitaccen bayani.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira