Mujallar
isyaku.com ta samar wa talakan jihar Kebbi dama domin ya fadi ra'ayin bakinsa bisa hakikanin gaskiya, musamman yan Masarautar Zuru da ke kudancin jihar Kebbi dangane da ko ka goyi bayan Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya sake tsayawa takaran Gwamna a 2019 tare da mataimakinsa Samaila Yombe ?
Za ka iya fadin ra'ayinka ta hanyar zaben 1 watau ina so ko 2 bana so ko 3 ban sani ba.
Bayan mun tattara ra'ayoyinku, za mu sanar da ku sakamakon wannan ra'ayin.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>>
whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye
www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira