Type Here to Get Search Results !

Jerin kasashen da su ka fi fama da talauci a Duniya

A jerin Kasashen da su kowane fama da talauci a Duniya, Kasashen Afrika ne a kan gaba. Kasar farkon da ke wajen Afrika da za a fara cin karo da ita, ita ce Haiti. Majalisar dinkin Duniya ta fitar da wannan rahoto kwanaki. A jerin dai ba a kawo irin su Kasar Sudan ta kudu da Yemen ba saboda halin tashin hankalin da Kasashen ke ciki. 1. Kasar Central Africa Jamhuriyyar Kasar Central Africa ce kan gaba wajen fama da tsananin talauci inda sama da kashi 90% na kasar ke fama da yunwa da rashin muhalli. Kasar na fama da tsananin kazanta da matsalar rashin aikin yi. 2. Kasar Burundi Kasar Burundi tana cikin wani mawuyacin hali inda sama da kashi 90% na kasar ba su da abinci kuma ba su iya mallakar $2 a duk rana ta Allah. Yanzu haka dai mutane da dama sun bar Burundi sun koma wasu Kasashen. 3. Kasar Congo Kasar Congo tana gaba a wannan jeri duk da irin albarkatun da Allah yayi mata. Mutanen da ke more rayuwa a Kasar Congo ba su wuce kashi 1% cikin 100 ba. Bayan nan kuma kasar na cikin inda su ka fi hadari a Duniya. Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a Read more: https://hausa.naija.ng/1184752-jerin-kasashen-da-su-ka-fi-fama-da-talauci-a-duniya.html#1184752

A jerin Kasashen da su kowane fama da talauci a Duniya, Kasashen Afrika ne a kan gaba. Kasar farkon da ke wajen Afrika da za a fara cin karo da ita, ita ce Haiti.

Majalisar dinkin Duniya ta fitar da wannan rahoto kwanaki. A jerin dai ba a kawo irin su Kasar Sudan ta kudu da Yemen ba saboda halin tashin hankalin da Kasashen ke ciki.

1. Kasar Central Africa Jamhuriyyar Kasar Central Africa ce kan gaba wajen fama da tsananin talauci inda sama da kashi 90% na kasar ke fama da yunwa da rashin muhalli. Kasar na fama da tsananin kazanta da matsalar rashin aikin yi.

2. Kasar Burundi Kasar Burundi tana cikin wani mawuyacin hali inda sama da kashi 90% na kasar ba su da abinci kuma ba su iya mallakar $2 a duk rana ta Allah. Yanzu haka dai mutane da dama sun bar Burundi sun koma wasu Kasashen.

3. Kasar Congo Kasar Congo tana gaba a wannan jeri duk da irin albarkatun da Allah yayi mata. Mutanen da ke more rayuwa a Kasar Congo ba su wuce kashi 1% cikin 100 ba. Bayan nan kuma kasar na cikin inda su ka fi hadari a Duniya.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu 
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naij.ng

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN