Jami’an yan sanda sun kama manyan yan fashi dake garkuwa da
mutane tare da kashe-kashe a babban titin Abuja-Kaduna-Kano.
Yan fashin da aka kama sun kasance su takwas. Sannan kuma an
samo bindigogi, sauran makamai daban-daban da kayan sojoji.
Masu garkuwa da mutanen sun bayyana cewa sun yi garkuwa da
mutane da dama sannan sun kashe wasu da dama a babban titin ta hanyar
harbe-harben motocin bayin Allah.
A yanzu haka ana kokarin ganin an kamo sauran yan ta’addan.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Hausa.naij.ng