Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta ce ba fa an zabe su bane domin su biya bikin albashin ma'aikata kawai, Gwamnonin sun sanar da haka ne dangane da kiraye-kiraye da ake ta yi na bukatar a kara albashin ma'aikata zuwa mafi karanci N65.000 kamar yadda kungiyoyin kwadaga suka bukata.
Gwamnonin sun ce bayan biyan albashi, wajibi ne su yi tattalin abin da ke shigowa hannunsu domin su gudanar da wasu ayyuka da suka shafi Lafiya, Hanyoyi Wutan lantarki da sauransu.
Wadannan kalamai sun fito ne daga bakin shugaban kungiyar Gwamnoni Abdul'azizi Yari wanda shi ne Gwamnan Zamfara, jim kadan bayan fitowarsu daga wani taro a Abuja
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Tags:
LABARI