Kampanin Bloomberg ya ce Mark Zuckerberg wanda ya kirkiro shafin Facebook ya doke Warren Buffett a jerin sunayen wadanda suka fi kowa arziki a Duniya.
Zuckerberg ya doke Buffett ranar Juma'a yayin da hannun jarin Facebook ya tashi da digo 2.4 a wani rahotu na kampanin Bloomberg. Wadanda suke gaba da Zuckerberg su ne Amazon CEO Jeff Bezos, a matsayi na 1, da shugaban kampanin Microsoft Bill Gates.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira