Karanta fasahar intanet da aka yi amfani da shi a shafin isyaku.com

Isyaku Garba | 8-7-2018

Da yawa daga cikin masoya shafin isyaku.com suna tambaya a cewa ko a Facebook ne kawai shafin namu yake da mazauni ? kamar yadda na sha amsawa, isyaku.com ba a Facebook ne kawai yake da mazauni ba. Asali ma dai shafi ne da ke da mazauni daya kuma daidai da na BBC,RFI ko VOA Hausa. Domin an yi amfani da kwarren kimiyyar shiga shafin yanar gizo na zamani wajen tsara shafin isyaku.com.

Sakamakon wannan kimiyya da muka yi amfani da shi na sumfurin Extensible Hepertex Transfer Protocol EHTML wanda ya bayar da damar samun shafin mu da kowane irin na'ura  kuma komi kankantarsa ta hanyar tasra salon shiga shafi na zamani watau Responsive Features.

Haka zalika mun yi amfani da salo da za a iya saukar da shafin cikin sauri ba tare da ya zakuli Data mai yawa  ba, watau da Data kalilan sai ka sami biyan bukata a isyaki.com 


Za ka iya shiga isyaku.com kai tsaye ta hanyar shaiga shafin a Browser na wayarka, ko ka shiga Google ka rubuta ISYAKU sai ka danna nema, Google zai kaika shafin isyaku.com kai tsaye daga nan sai ka latsa inda ka gan www.isyaku.com .

Bayan mun wallafa labaraia a uwar shafi watau Main website , daga bisani sai mu aika zuwa shafukan sada zumunta na Facebook, Twitter, Google+, Whatssapp da sauransu. Ma'ana mu muna mataki na farko a ajin watsa labari na  mashigar taskar yada wallafar labari aji na  "A"  yayin da Facebook da sauransu suke aji na  "C".

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN