• Labaran yau


  OPC ta yarabawa zalla ta dawo da karfinta, Gani Adams nason komawa yaki


  Kungiyar yarbawa, Afenifere, a jihar Oyo ta soki yunkurin Gwamnatin tarayya na ginawa fulani makiyaya kebantaccen gurin kiwo, cewa bai dace da gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari da tayi amfani da kudin al'umma don samar da kebantattun wuraren kiwo ba. 

  Kira ga taron tsaro na kudu maso yamma don tataunawa akan kisan makiyayan yankin, Adam yace abubuwan da suka faru a watanni da suka gabata sun nuna Najeriya na kan hanyar canji. A wata magana da Aare Oba Kakanfo yace: Rashin tsaro a kasar nan ya yi nisa. Abin tausayi, kiri kiri a yanzu ana gani, harkar tsaro ta gagari Gwamnatin.

  Yanzu ba wani sabon abu bane, labarin kashe manoma. "Wannan kashe kashen suna kara harzuka masu kishin kasa. Koyaushe suna kira ga Gwamnatin da tayi taimakon gaggawa don shawo kan matsalar "

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY
  Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
  Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: OPC ta yarabawa zalla ta dawo da karfinta, Gani Adams nason komawa yaki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama