- Uche Secundus yace bai yarda kacokan za'a yi zaben badi ba
- Hukumar zabe ta fidda jaddawalin zaben tun bara
-
PDP ta sha kaye a zaben 2015, kuma har yanzu magagi takeA ziyararda ciyamomin kananan hukumomi suka kai sakatariyar PDP, Uche Secondus, dan karadin PDP, yace ba fa lallai ayi ma zaben badi ba, domin shi bayyi amanna da yadda ake shirin yin zaben ba.
A cewarsa, muddin
zabukan mako mai zuwa na Ekiti basu tafi yadda aka tsara ba, kuma ba'a yi
adalci a zaben ba, akwai alammar na badi ma na kasa gaba-daya baza ayi adalcin
ba, don haka ya gargadi APC da kada ta kuskura ta murde zaben Ekiti.
A yanzu dai, akwai jaddawalin zabukan s=kasar nan na shekaru
kusan 30 INEC hukumar zabe ta rattaba ta ajiye, wanda take sa rai za'a bi sau
da kafa.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
hausa.naij.ng