• Labaran yau


  Muna bukatar ka a APC, karka gudu - Shugaba Buhari ya roki Bukola Saraki

  Daga cikin kokarin sulhun da ake cikin masu kokarin sai sun yaga jam'iyya, ana ganin su Bukola Saraki, wadanda aka bari hukumomi daban-daban ke yankwanawa, su suke daukar nauyinsu a kokarinsu na barin jam'iyyar tare da kujerunsu. Sai bayan an yaga jam'iyya ne ake iya samun wadanda zasu barta daga cikin 'yan majalisu, kamar yadda yake a tsarin mulkin kasar nan. Kuma dama hakan ne ya bada damar sauyin shekar wasu daga cikinsu a zagayen zabukan 2015. Read more: https://hausa.naija.ng/1181603-muna-bukatar-ka-a-apc-karka-gudu-shugaba-buhari-ya-roki-bukola-saraki.html#1181603

  Daga cikin kokarin sulhun da ake cikin masu kokarin sai sun yaga jam'iyya, ana ganin su Bukola Saraki, wadanda aka bari hukumomi daban-daban ke yankwanawa, su suke daukar nauyinsu a kokarinsu na barin jam'iyyar tare da kujerunsu. Sai bayan an yaga jam'iyya ne ake iya samun wadanda zasu barta daga cikin 'yan majalisu, kamar yadda yake a tsarin mulkin kasar nan. Kuma dama hakan ne ya bada damar sauyin shekar wasu daga cikinsu a zagayen zabukan 2015.

  A ganawarsu ta daren jiya a fadar Aso Rock, shugaba Buhari, da mataiimakinsa, da ma shugaban jam'iyya sun shawo kan Bukola Saraki, kan batun barazanarsu ta barin jam'iyyar APC daga barakar r-APC. PDP dai kan ganawar sirri da wadannan jam'iyyu jiga-jigai masu iya kawowa APC tangarda.
   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

  Hausa.naij.ng
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Muna bukatar ka a APC, karka gudu - Shugaba Buhari ya roki Bukola Saraki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama