Jerin sunayen jaruman fim din Hausa 5 da suka fi kowa tsada

Kamar yadda dai aka sani a cikin dukkan sana'a akwai wadanda Allah ya ke daukakawa musamman ma ta fannin karbuwa ga mutane da ma yawan arziki a tsakanin su. Read more: https://hausa.naija.ng/1181795-dandalin-kannywood-jerin-sunayen-jaruman-fim-din-hausa-5-da-suka-fi-kowa-tsada.html#1181795

Kamar yadda dai aka sani a cikin dukkan sana'a akwai wadanda Allah ya ke daukakawa musamman ma ta fannin karbuwa ga mutane da ma yawan arziki a tsakanin su.

To ita ma sana'ar fim a kasar Hausa ba'a barta a baya ba duk dai cewa har yanzu tana fuskantar kalu bale sosai daga bangaren wadanda ke ganin kamar ba sana'a bace.

Mai karatu zai iya yadda da ni akan hakan musamman ma a harkokin wasanni irin su kwallon kafa inda kusan ko wane dan wasa yake da darajar sa wadda kuma da ita ce ake biyasan sa gwargwadon basira da fasahar sa.

 NAIJ.com ta samu a wani bincike da tayi tare da hasashen yadda masana'antar take musamman ma yadda ake biyan 'yan fim din, ta kuma jero maku jaruman da ake ganin sun fi kowa tsada a duniyar ta Kannywood. 1. Adamu Zango wanda ake ganin yafi kowa tsada 2. Ali Nuhu dake take masa baya 3. Sadiq Sani Sadiq 4. Aminu Shariff Momoh 5. Rabi'u Rikdawa
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naij.ng
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN