isyaku.com | 27-7-2018 |
Yawancin yan Najeriya suna tababa shin ko wane rukunin soji ne a cikin rukunin sojin Najeriya suka fi yawan albashi tsakanin sojin Sama, Ruwa da sojin Kasa.
Bayanai da isyaku.com ya samu ya nuna cewa sojin kasa yakan karbi karancin albashi N56.000, yayin da sojin ruwa yana karbar N80.000, shi kuma mafi karancin albashi a sojin sama shi ne N300.000 kamar yadda politicsngr ta wallafa a wani bincike da ta yi.
Aikin soji dai yana jawo kariyar mutunci,tare da bayar da dama mutum ya san kasashen Duniya da mu'amala da jama'a daban daban a rayuwa, har da samun damar zuwa wasu kwasakwasai har a kasashen waje.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira