Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana aniyarsa na tsayawa takaran shugaban kasa a zaben 2019 karkashin jam'iyar PDP a lokacin wani taron gangami da ya sami halarcin dimbin jama'a a birnin Yola ranar Alhamis.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK
https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira