Type Here to Get Search Results !

Garkuwa da Dino Melaye: Ba mu da masaniya a kai – Hukumar Yan Sanda


Labari ya bayyana cewa an yi garkuwa da sanata Dino Melaye da safiyar yau Alhamis, 26 ga wtaan Yuli a unguwar Gwagwalada yayinda ya nufi zuwa jihar Kogi domin halartan zaman kotu. Sanata Ben Murray Bruce ta shafin sada zumuntarsa yace: “ Dan uwan Dino Melaye, Moses Melaye, ya sanar da ni yanzu cewa wasu yan bindiga cikin wata mota kirar Toyota Sienna sun tare motarsu kuma sunyi garkuwa da Dino Melaye.”

Amma hukumar yan sandan Najeriya ta musanta samun wannan labara inda tace babu wanda ya sanar da ita. Kakakin hukumar, Anjuguri Mamza, ya bayyana hakan ga jaridar Daily Sun ne a wata hirar wayan tarho.
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naij.ng

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN