Alh Udu ya kara da cewa wannan ya biyo bayan la'akari da Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku Bagudu ya yi na halin da ma'aikatan jihar Kebbi suke ciki, musamman kasancewa an yi saurin biyan albashin watan Juli wanda aka biya domin ma'aikatan jihar Kebbi su sami yin shagulgulan Karamar Sallah cikin walwala.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira