Isyaku Garba | 7-7-2018 |
Macizai sukan sadu ne bayan maciji miji da macijiya mace sun hade waje daya ta hanyar laulaye jikinsu daga farkon kai har zuwa wutsiya, jela ko bundi inji Sakwatawa. Ta hakan ne macizan za su yi ta laulayewa har maciji ya sami daidaita al'aurarsa da na mace, kafin ya saki maniyi.
Ba kamar 'yan adam ba, macijiya tana iya kin daukar ciki idan har bata son cikin, ko da bayan sun gama saduwa da maciji ne..
Saduwa na jima'i tsakanin macizai yakan dauki akalla awa daya, wani lokaci kasa da awa daya, haka zalika mafi yawan lokaci yakan dauki kusan kwana daya.
Macijiya za ta iya haihuwa sau biyu a shekara daya, wasu sukan haifi jariran macizai kai tsaye da ransu , yayin da wasu sukan haifi macizai ta hanyar sakin kwai, wanda yawansu zai iya kaiwa 150 a lokaci daya.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira