• Labaran yau


  Cike da murna, kalli yadda Dino Melaye ya daga Bukola Saraki bayan hukuncin Kotun koli

  Ranar Juma'a, babban Kotun koli ta Najeriya ta aminta da daukaka kara da shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya shigar a gabanta, kuma ta sallame she a kan wasu tuhuma uku da suka jibanci coge a wajen bayyana kadarorinsa.

  Kotun ta aminta kuma ta tsaya a bisa hukunci da wata kotu karkashen Justice Centus Nweze ta zartar a Abuja.

  Sanata Dino Melaye ya daga Bukola Saraki sama yayin da yake cike da murna bayan Kotu ta zartar da hukunci.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Cike da murna, kalli yadda Dino Melaye ya daga Bukola Saraki bayan hukuncin Kotun koli Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama