Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya ce jam'iyar APC a jihar Kebbi a shirye take ta yaki kowane mutum da katin zabe a fadin jihar domin tabbatar da ganin shugaba Buhari ya ci zaben 2019.
Gwaman ya ce jam'iyar APC a jihar Kebbi ta aminta da sake tsayawar takaran shugaba Buhari a zaben 2019 bisa la'akari da yadda ya maido da martabar Najeriya.
Bagudu ya yi wannan jawabi ne a lokacin wani taro da NOA a jihar Kebbi ta shirya a garin Birnin kebbi, domin tsara dabarun da za'a fadakar da jama'a kan muhimmancin karbar katin zabe domin fuskantar zaben 2019.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK
https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira