Wani hoton bidiyo ya bayyana na yadda yan kungiyar asiri ke shigar da sabbin mmanbobinta. A cikin faifen bidiyon, an nuna yadda kungiyar asiri ta Eiye ta shigar da wani saurayi, bayan manbobinta sun lakada masa mumunar duka har da fitar masa da jini daga jikinsa yayin da yake tsirara.
Haka zalika an gan yadda aka tilasta shi ci tare da shan wani abu mai kazanta, kuma ya dauki rantsuwa a gaban wani manba da ke nuna shi na bindigar hannu.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK
https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira