Sani Twoeffect | Yawuri | 29-7-2018 |
Matasan Yankin Delta Sun yabawa Jagorancin Gwamnatin
Shugaba Muhammadu Buhari Domin Shaida Ganin Zirga-Zirgar Jirgin Kasa a
karo na farko a yankin bayan da ya share Shekaru Sama da 30 da Rushewa.
Jirgin dai yana dauke ne da fasinjojin Itakpe dake yankin jihar Kogi zuwa Adogo- Ajakuta-Agenebode-Uromi- Igbanke-Agbor har zuwa garin Warri inda yayi tafiyar kilometer 320.
Mutanen jihar Delta sun fito daga gurare suna murna lokacin
da jirgin ya sauke fasinjojinsa a karon farko Suna farin Ciki da Ganin
Sabon jirgin.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira