An tsige kakakin majalisar jihar Kano da sanyi safiyar yau


Labarin da muke samu da sanyin safiya yau na nuni ne da cewa yan maja jihar kano sun tsige kakarin su daga mukamin sa tare da sauran mukarraban sa.

Kamar dai yadda muka ji da majiyar mu ta Daily Nigerian, fiye da rabin yan majalisn ne suka raytafa hannu a saman takardar tsige kakarin . Jiha kano din dai yanzu haka tana cikin wani yanayi na rashin tabbas a siyasance biyo bayan komawar tsohon Gwamanan jihar Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso jam'iyyar PDP. Cikakken bayani na nan tafe

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naij.ng 
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN