Allah ya tona asirin wacce ta sace Jariri dan kwana 18 a Duniya

Wata Kotun Majistare a Ajibamidele ta tasa keyar wata mata Mrs. Adebayo Bunmi yar shekara 27 zuwa Kurkukun Ilesha bayan matar ta saci wani Jariri.

Bunmi ta gurfana a gaban Alkali M. A. Olatunji bisa zargin satar Jariri ranar Alhamis 12 ga watan Yuli.

Ana zargin ta da sace Jaririn mai suna Adebode dan kwana 18 a Duniya a unguwar Itasin na Modakeke-Ife .

Bayan an karanto mata laifin da ake tuhumarta, matar bata amsa laifinta ba, sakamakon haka Alkalin Kotun ya dage shari'ar zuwa ranar 23 ga watan Juli 2018.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Latsa nan domin ka sauke Manhajarmu ISYAKU.APK https://docs.google.com/uc?export=download&id=0B7lmLLhGZSx5OTVENFlsTkllRTQ Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN