• Labaran yau


  Za’a mayar da barikin sojan daular Usmaniyya, dakin karatu a Turkiyya

  Turkiyya za ta mayarda wani katabaren barakin lokacin daular Usmaniyya dakin karatu a kasar.

  Barakin dake birnin Istanbul zai koma dakin karatu mai littattafai miliyan 7 kamar yadda ma’aikatar al’adun kasar Turkiyya ta shaidawa kanfanin dillancin labaran Anadolu.

  Ana dai bukatar ya kasance daya daga cikin dakin karatu mafi girma a duniya kamar yadda daraktan al’adun kasar Coskun Yilmaz ya bayyana.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com 

  TRT
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Za’a mayar da barikin sojan daular Usmaniyya, dakin karatu a Turkiyya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama