Ka san ana sarrafa takin gargajiya da diyan itaciyar Dalbejiya watau Neem a jihar Kebbi ?. Kalli yadda ake samar da wannan taki da kuma amfanin da zai yi a gonarka har tsawon shekaru da dama idan ka yi amfani da shi sau daya tilau, kuma fa wannan taki baya da illa ga amfanin gona.
Kalli bidiyo a kasa:
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli bidiyo a kasa:
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com