Jikin Hannatu yayi tsanani hakan yasa Kamaye ya tashi haikan wajen neman kudinda za’a kaita asibiti.
Ita kuwa Adama tana can tana kokarin ganin ta rufa ma Hannatu asiri.
Dan Baba ya dawo gari ya hadu da abokansa inda suka fara tsula tsiyarsu.
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com