Kaakakin rundunar
Yansandan jihar Sakkwato, DSP Cordelia Nwawe ta bayyana ma majiyar
NAIJ.com cewa bayan Munirat ta tabbatar jaririn nata ya mutu, sai ta
jefar da gawarsa a cikin kwandon shara.
Da take yi ma manema labaru jawabi, Munirat tace cikin shege ta yi, kuma
ba ta san wanene Uban yaron ba, bugu da kari ma jaririn bakwani ne, a
cewarta. Sai dai Kaakaki Nwawe tace zasu mika Munirat gaban Kotu da
zarar sun kammala bincike.
A wani labarin kuma, rundunar Yansandan jihar ta kama wani matashi mai
suna Nnamdi Nwosu da laifin satar motoci, inda tace barawon ya kware
wajen zuwa neman manyan Motoci Coci, kuma Yansanda sun kwato wata Mota
kirar Marsandi daga wajensa. Read more: https://hausa.naija.ng/1174050-wata-daliba-a-jihar-sakkwato-ta-kashe-jaririnta-dan-gaba-da-fatiha.html#1174050
Wata budurwa mai shekaru goma sha tara, 19, a rayuwa, ta
hallaka dan jaririn da ta haifa dan gaba da fatiha, watau ba ta hanyar aure ta
haife shi ba, ta hanyar dode masa hanci ta hana shi shaker iska, inji rahoton
jaridar Daily Trust.
Budurwar mai suna Munirat Basna, wanda daliba ce a kwalejin
horas da jami’an kiwon lafiya dake jihar Sakkwato ta shiga hannun Yansanda ne a
ranar Alhamis, 7 ga watan Mayu sakamakon laifin da ake zarginta da aikatawa
A wani
labarin kuma, rundunar Yansandan jihar ta kama wani matashi mai suna Nnamdi
Nwosu da laifin satar motoci, inda tace barawon ya kware wajen zuwa neman
manyan Motoci Coci, kuma Yansanda sun kwato wata Mota kirar Marsandi daga
wajensa.
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
#hausa.naij.ng
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI