• Labaran yau


  "Saura kiris Tarayyar Turai ta watse"

  Mataimakin firaminista kana ministan cikin gina na kasar Italiya,Matteo Salvini ya ce, saura kiris Tarayyar Turai ta tarwatse,saboba tana fuskantar babban kalubale a yanzu haka.

  Da yake bayani Salvini ya ce,

  "Bayan shekara daya tak zamu gane ,idan Tarayyar Turai za ta watse ko kuma za ta rayu".
  Haka zalika da ya tabo batun karbar bakwancin masu neman mafaka,minista ya ce,
  "Ba zamu iya karbar ko da mai neman mafaka ko daya ba.Akasin haka,in da son samu ne, muna son tisa keyar wadanda ke kasarmu wasu wuraren na daban".

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  TRT
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: "Saura kiris Tarayyar Turai ta watse" Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama