• Labaran yau


  Jam'iyar APC na kasa ta zabi Adams Oshiomhole a matsayin sabon shugaban jam'iyar

  Bayanai da ke fitowa daga wajen taron jam'iyar APC na kasa a Abuja sun tabbatar cewa jam'iyar APC na kasa ta zabi tsohon Gwamnan jihar Edo Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam'iayr na kasa a zaben shugabannin APC na kasa da ake yi yanzu haka a Abuja.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jam'iyar APC na kasa ta zabi Adams Oshiomhole a matsayin sabon shugaban jam'iyar Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama