Kalli bidiyon aikin gina Dam da shugaba Buhari ke yi a Aljannare na karamar hukumar Suru domin kare ambaliyar da ruwa ke yi ma gonakinsu na shinkafa sakamakon haka ake asarar miliyoyin naira na amfanin gona a wannan yanki na jihar Kebbi.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira