Jiga-jigan 'yan siyasa 13 da Buhari ya daure tun daga hawan mulkin sa a 2015

Ko shakka babu daya daga cikin alkawurran da shugaba Buhari ya dauka yayin yakin neman zaben sa shine na yaki da cin hanci da rashawa - wadda yace idan dai har Najeriya ba ta yake ta ba ta kuma kashe ta, to ita lallai ne za ta kashe kasar. Read more: https://hausa.naija.ng/1175499-jiga-jigan-yan-siyasa-13-da-buhari-ya-daure-tun-daga-hawan-mulkin-sa-a-2015.html#1175499

Ko shakka babu daya daga cikin alkawurran da shugaba Buhari ya dauka yayin yakin neman zaben sa shine na yaki da cin hanci da rashawa - wadda yace idan dai har Najeriya ba ta yake ta ba ta kuma kashe ta, to ita lallai ne za ta kashe kasar. 

To sai dai kawo yanzu wasu na ganin tabbas shugaban kasar ya tabuka abun azo-a-gani musamman a harkar na yakin da rashawa musamman ma irin yawan mutanen da ya gwamnatin ta shugaban kasar ta kama. 

Ko da yake da wasu 'yan kasar na ganin cewa har yanzu kwalliya bata biya kudin sabulu ba, wasu kuma gani suke yi kamar gwamnatin ta shugaba Buhari na anfani ne da sunan yaki da cin hancin wajen yakar 'yan adawa kawai. NAIJ.com ta tattaro maku wasu daga cikin jiga-jigan 'yan siyasar da gwamnatin ta shugaba Buhari ta yi sanadiyyar zuwan su gidan yari tun daga shekarar 2015 da ya hau mulki:

1. Babangida Aliyu
2. Mukhtar Ramalan Yero
3. Jonah Jang
4. Bala James Ngilari
5. Joly Nyame
6. Sanata Nwaoboshi
7. Sule Lamido
8. Oliseh Metuh
9. Bala Muhammad
10. Dino Melaye
11. Sambo Dasuki
12. Femi Fani Kayode
13. Joshua Dariye
 

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

hausa.naij.ng

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN