• Labaran yau


  Gwaggon biri mai magana da mutane ya mutu

  Hukumar dake kula da gwaggon birai ta fitar da sanarwar cewa gwaggon biranya mai suna Koko ƴar shekaru 46 wacee ke zantawa da mutane ta hanyar kwatance ta mutu.

  Miliyoyin mutane da suka san birin sun nuna rashinta a matsayin abinda ya taɓa zukatansu.
  An dai haifi gwaggon birnin ne a gidan dabbobin dake San Francisco a shekarar 1971 kuma ta macce ce.

  Gwaggon biranyar ta yi magana da kwatance inda aka bayyana cewar ta san kalaman ingilishi dubu biyu da kuma amfani da kalmomi fiye da dubu goma.

  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  TRT
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Gwaggon biri mai magana da mutane ya mutu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama