Erdoğan ya lashe zaban Shugaban Kasar Turkiyya da kaso 52

An kammala kirga sakamakon zaben Shugaban Kasar Turkiyya inda Shugaba Recep Tayyip Erdoğan na jam'iyyar AKP tare da jam'iyyar MHP suka samu nasarar zaben Shugaban Kasa. Shugaba Erdoğan ya samu kaso 52. Bangaren Kawancen Al'uma kuma sun samu nasarar kujerun 'yan majalisar dokoki. 

A yanzu dai ba za a je zagaye na 2 na zaben ba da aka shirya yi a ranar 8 ga watan Yuli.
Muharrem İnce: Kaso 30
Meral Akşener: Kaso 7
Recep Tayyip Erdoğan: Kaso 52
Selahattin Demirtaş: Kaso 8
Temel Karamollaoğlu: Kaso 0,8
Doğu Perinçek: Kaso 0,2

A bangaren zaben 'Yan majalisar dokoki kuma ga yadda sakamakon ya ke: 

Hadin kan jamhuriya ya samu kaso 53,5

Jam'iyyar AKP kaso 42.4 ('Yan majalisa 293)
Jam'iyyar MHP kaso 11.1 ('Yan majalisa 49)

Hadin Kan Al'uma ya samo kaso 34.1

Jam'iyyar CHP ta samu kaso 22.7 ('Yan majalisa 146)
Jam'iyyar IP ta samu kaso 10.1 ('Yan majalisa 45)
Jam'iyyar Saadet ta samu kaso 1.30 ('Yan majalisa 0)

Jam'iyyar HDP ta samu kaso 11.4 ('Yan majalisa 67)
Saura sun samu kaso 0.9 ('Yan majalisa 0)


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

TRT
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN