Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Gwamna Yahaya Bello ya sha ruwan duwatsu a Kogi, matasa sun kira shi "barawo"

Wasu hotunan bidiyo da ke yawatawa a shafukan intanet sun nuna yadda matasa a Lokoja babban birnin jihar Kogi suka yi ta ihu suna kiran Gwamna Yahaya Bello "ole" watau barawo !.
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com