• Labaran yau


  'Yansanda sun bi umurnin Kotu, sun mayar da Dino Melaye asibitin tarayya - Bidiyo

  'Yansanda sun bi umurnin wata babban Kotun tarayya da ta bayar da umurnin wucingadi cewa su 'yansanda su mayar da Sanata Dino Melaye babban Asibitin tarayya da ke Abuja domin ya ci gaba da jinya, sabanin umurnin da wata Kotun Majistare ta bayar a garin Lokoja inda ta bayar da umurni cewa a tasa keyar Sanatan zuwa kurkukun yansanda har zuwa kwana 39 kuma ta ki bayar da belinsa.


  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yansanda sun bi umurnin Kotu, sun mayar da Dino Melaye asibitin tarayya - Bidiyo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama