Muna sanar da jama'a cewa SENIORA TECH wacce ke flashin da cire makullin wayar salula za ta fara yin flashin kyauta domin neman falalar watan Ramadana daga gobe 31 ga watan Mayu 2018 har zuwa karshen watan Ramadana daga karfe 11:00 na safe zuwa 12:00 na rana. Mun koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 hawa na sama gefen hagu. Titin Ahmadu Bello yamma da gidan Waziri Umaru, Nassarawa, Birnin kebbi.
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001.
Shiga cikakken shafinmu.
www.isyaku.com
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI