Seniora Tech wacce ta shahara wajen Flashing, cire security na wayar salula da sauransu ta koma Taushi Plaza a shago mai lamba 50 hawa na sama bangaren hagu daga isowa.
Seniora Tech tana marhaba da ku a ko da yaushe.
Hausawa sun ce wanda ya dogara ga Allah baya yin kunya ! Gaskiya dokin karfe !
Ku garzaya zuwa shago mai lamba 50 Taushi Plaza, titin Ahmadu Bello yamma da gidan Wazirin Gwandu, Birnin kebbi.
Seniora lamba daya kuma gwanaye kan harkar sanin ingizon wayar salula a jihar Kebbi.
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001.
Shiga cikakken shafinmu.
www.isyaku.com