• Labaran yau


  Yaro mai shekara 13 dan gidan dansanda ya kashe kan shi a Gombe

  Wani yaro dan shekara 13 mai suna Muhammad Al'amin ya kashe kanshi ta hanyar rataye kanshi a cikin dakin shi har ya mutu a kauyen Sarakiyo na kauyen Akko a jihar Gombe.

  Rahotanni sun ce mahaifin yaro dansanda ne kuma tuni aka kai gawar yaron Asibitin garin Gombe somin gudanar da bincike.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yaro mai shekara 13 dan gidan dansanda ya kashe kan shi a Gombe Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama